ADDRESS: Plot 19, Guda Abdullahi Rd. Farm Centre, Kano, Nigeria
PHONE: +(234) 912 222 1000
E-MAIL: info@muhasatvr.ng
Kamfanin Maltina ya bayyana cewa zai samar da ayyukan yi ga manoma sama da 20,000 a jihar Jigawa nan da
Kamfanin Maltina ya bayyana cewa zai samar da ayyukan yi ga manoma sama da 20,000 a jihar Jigawa nan da shekarar 2030, a wani sabon shiri da kamfanin ya ƙaddamar domin bunƙasa
Takardar shaidar ta nuna amincewa da irin kwarewar jagoranci da kokarin da Alhaji Ahmed Umar Labbo ke yi wajen inganta harkokin gudanar da aikin Hajji da Umara a Jihar Jigawa.
Babbar kotun tarayyar Najeriya ta sallami dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yansanda Abba Kyari, ta kuma wanke shi daga wasu zarge-zargen da ake masa. Mai shari’a James Omotosho ne ya yanke hukuncin
An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa
Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman kwarewa n a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya ta Rasheed Shekoni
Ku biyo mu ta kafafen sada zumunta daban-daban domin kada ku rasa wani labari.
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da
ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa
A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a
IYARAR JAKADAN KASAR SPAIN ZUWA FADAR HADEJIA
Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,
Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin
Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.
Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng
Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000